fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Da Duminsa:’Yan Bindiga sun kashe sojoji sun balle gidan yari tare da sakin masu laifi

Rahotanni daga jihar Kogi na cewa, ‘yan Binsun balle wani gidan yari a jihar Kogi inda suka kashe jami’an tsaro.

 

Lamarin ya farune a karamar hukumar Kabba/Bunu dake jihar.

 

‘Yan Bindigar sun je da yawa inda suka kashe sojojin dake gadin gidan yarin a daren ranar Lahadi inda suka kuma kubutar da masu laifin.

 

Saidai Rahoto Vanguard yace an sake kama 100 daga cikin ‘yan gidan yarin da suka tsere.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *