fbpx
Monday, May 10
Shadow

Da Duminsa:’Yan Bindiga sun sace mahaifiyar dan majalisar Tarayya

‘Yan Bindiga sun sacemahaifiyar dan majalisar tarayya na jihar Naija, Bello Ahmad Agwara.

 

Sun sace ta ne da yammacin ranar Alhamis a garin na Agwara inda suka je a mashina 4. Hajiya Salamatu Ahmadu na da shekaru 78 a Duniya.

 

Hakan na zuwa ne bayan da aka samu Rahoton kisan mutane 2 a Tegina dake karamar Hukumar Rafi da kuma sace wasu da dama.

 

Wani dan majalisar tarayya da bai so a bayyana sunansa ya tabbatarwa da Thisday Labarin inda yace sun je sunwa abokin aikin nasu jaje.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *