fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Da Duminsa:’Yan Boko Haram 200 sun mutu bayan da fada ya barke a tsakaninsu

Kungiyoyin dake ikirarin jihadi na Boko Haram da ISWAP sun tafka fada inda aka kashe akalla 200 daga kowane bangare.

 

Jiya, Asabar ne aka yi fadan inda wasu Rahotanni ke cewa, har yanzu ‘yan Kungiyar ISWAP na neman ‘yan Boko Haram ruwa a jallo.

 

Fadan dai ya farane tun daga ranar 31 ga watan Disamba inda fadan ya barke a maboyar daban-daban dake garin Asamau, Garin Baba, YariMari Gana, YariMari Kura, Alafa da Arra.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *