fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Da Duminsa:’Yansanda sun kama Sanata Okorocha

‘Yansanda sun kama tsohon Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha. Kamun na zuwane bayan da yawa gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma barazanar bude Rukunin gidajensa me suna Royal Palm Estate da ya kulle.

 

Tsohon gwamnan da Surukinsa, Uche Uwoso sun je wajan inda suka balle kwadon da aka saka aka kulle rukunin gidajen wanda mallakin matarsa, Nkechi ne.

 

Wasu na bangaren gwamna Hope Uzodinma sun tunkari Okorocha wanda hakan yasa aka gabza har mutum daya ya jikkata.

 

An kulle rukunin Gidajen ne a kokarin gwanatin jihar na kwace wasu kadarori da ake ganin an yi karfa-karfa wajan samunsu.

Some operatives of the Imo state police, Owerri, have arrested, a former governor of the state, Rochas Okorocha.
Also arrested were Ijeoma Igboanusi and Lasbrey Okafor-Anyanwu.
Igboanusi was the deputy chief of staff (Domestics) while Okafor-Anyanwu was the Commissioner for Transportation in Okorocha’s government.
Okorocha was arrested on Sunday after unsealing Spring Palm Estate linked to his wife, Nkechi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *