fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Da Duminsa:Yanzu haka Boko Haram na kaddamar da hari a Yobe

Boko Haram ta kaddamar da hari akan garin Buni Yadi dake jihar Yobe.

 

Da yammacin yaune kungiyar ta shiga garin inda ta fara harbin kan mai uwa da wabi kan fararen hula wanda hakan yasa mutane suka fantsama daji dan neman tsira.

 

Wata Majiyar tsaro tace kungiyar ta kaddamar da hari akan sansanin sojoji dake garin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *