fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Da Duminsa:Za’a hira ta Musamman da shugaba Buhari a NTA da yammacin yau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai yi hira ta musamman da kafar talabijin ta kasa, NTA a yau, Juma’a.

 

Kakakin Shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka inda yace hirar zata kasance daga karfe 8:30 na yamma zuwa.

PRESIDENT MUHAMMADU BUHARI IN EXCLUSIVE INTERVIEW WITH NTA

President Muhammadu Buhari grants Nigerian Television Authority (NTA) an exclusive interview, from 8.30 pm, Friday, June 11, 2021.

It promises to be revealing and educating. Kindly keep a date.

Femi Adesina
Special Adviser to the President
(Media and Publicity)
June 11, 2021

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *