fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Da kan mu muke kera makaman mu ba siyowa muke ba kuma zamu baiwa Najeriya mamaki>>IPOB ga Gwamnatin Tarayya

Tsageran IPOB sun mayarwa gwamnatin tarayya martani kan cewar da ta yi suna tara makamai da bamabamai.

 

Kakakin IPOB, Emma Powerful a zantawarsa da Daily Post ya bayyana cewa, basa sayen Makamai, da kansu suke kerawa.

 

Yace babu wata barazana da zata hanasu cimma burinsu na kafa kasar Biafra,  yace kuma zasu baiwa Gwamnati mamaki dan kuwa yanzu ba da bane.

 

In a chat, Powerful said: “We are not stockpiling any arms anywhere.

“Fulani government of Nigeria can rant and propagate falsehood against IPOB, we don’t buy arms we produce arms we are going to use locally; and we made it clear to them that 1967 and 1970 are not the same thing with 2021.

“Our leader Mazi Nnamdi Kanu prophecied that they will kill us and we’ll kill them at the end Biafra nation will come.

“There is no false information and state-sponsored propaganda that can stop or change our resolve to restore Biafra freedom from Nigeria. What they did to our fathers, this present generation of Biafra will surprise them heavily.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *