fbpx
Monday, November 29
Shadow

Da yawan ‘yan Arewa sun yi imanin mulkin Buhari bai tsinana musu komai ba>>Ghali Na’abba

Tsohon kakakin majalisar tarayya, Ghali Umar Na’abba ya bayyana cewa, ‘yan Arewa da yawa na kallon mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a matsayin bata lokaci.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da Trust TV inda ya fadi cewa, ba ‘yan kudu ne kadai basa jin dadin mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba, hadda ma ‘yan Arewa.

 

Yace da yawan ‘yan Arewa basa son a sake baiwa wani yanki mulki a 2023 saboda suna ganin Mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari an bata lokacine kawai.

Within the North today, the idea of many people that the presidency must shift to another region is not a welcome idea because the feeling of many people is that the years of this president is a waste.

 

They’ve not gained anything from it. So, why should anybody even talk to them about zoning? When they believe they have the numerical strength to elect another person.

“But why you should even elect another president from the north is more surprising for this kind of scenario to continue,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *