fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Da yiyuwar Lewandowskj ya koma gasar Firimiya a gasar Ingila

Da yiyuwar Robert Lewandowski ya koma kasar Ingila da buga wasa, yayin da Bild suka ruwaito cewa waikilin dan wasan na kokarin tayar da hankalin Bayern Munich ko dai tayi mai kwantiraki mai tsoka ko kuma ta siyar da shi wa kungiyar da zata iya biyan shi makudan kudade, kuma da yiyuwar gasar Firimiya ce zai koma.

Dan wasan mai shekaru 32 ya kasance daya daga cikin gwarazan yan wasan gaba na fadin duniya, inda yayi nasarar cin jwallaye 36 a wasanni 26 kacal daya buga a wannan kakar, yayin da kuma ya haskaka a gasar zakarun nahiyar turai.

Kwantirakin Lewamdowski a Bayern Munich zai kare ne a shekarar 2023.

England likeliest Lewandowski destination (SportBild)

Robert Lewandowski’s next destination might be in England, as SportBild claims the striker’s agent will apply pressure on Bayern Munich to either put together a lucrative contract extension or sell him to a team that can afford his wages, likely in the Premier League.

The 32-year-old remains one of the deadliest goalscorers in the world, netting 36 goals in the Bundesliga in just 26 appearances this campaign while also carrying a heavy workload in the Champions League.

Lewandowski’s current Bayern contract runs until 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *