fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Da za’a bani damar zama Namiji na Kwana daya Singlet zansa in yi ta yawo a Unguwarmu>>Wata Matashiya

Wata matashiya daga Arewa ta bayyana cewa, da za’a bata damar zama Namiji na kwana daya, Sunglet zata saka tai ta yawo.

 

Ta bayyana hakane a shafinta na Twitter bayan da wata ta tambayi cewa da za’a baki damar zama Namiji na kwana daya me zaki yi?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *