fbpx
Monday, September 27
Shadow

Daga shekara me zuwa zamu daina baku tallafin wutar Lantarki>>Gwamnatin Tarayya ga ‘yan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta shirya dan daina baiwa ‘yan Najeriya tallafin wutar Lantarki da dake lakume Biliyan 30 duk wata.

 

Ya kara da cewa, kamfanonin Wutar lantarkin su nemi kudin da zasu rika gudanar da ayyukansu a kasuwar wutar lantarkin.

 

Yace kudin tallafin, za’a sakasu cikin ayyukan inganta rayuwar Al’umma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *