fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Dakatarwar da gwamnatin Najeriya tawa shafinmu ya mana zafi sosai>>Twitter

Kamfanin Twitter ya bayyana cewa, dakatarwar da gwamnatin tarayya ta musu ya musu zafi sosai.

 

Wakiliyar Twitter ta bayyanawa The Cable haka a wata ganawa.

 

Saidai sun ce suna Bincike kuma nan gaba zasu fitar da sanarwa kan lamarin.

“The announcement made by the Nigerian Government that they have suspended Twitter’s operations in Nigeria is deeply concerning. We’re investigating and will provide updates when we know more.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *