fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Dakatarwar da nawa Twitter ba dan sun goge rubutu na bane: Kuma dole mu Nunawa IPOB karfi mu murkushesu>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, dakatarwar da sukawa shafin Twitter ba dan an goge Rubutunsa bane.

 

Yacs duk da goge rubutun be masa dadi ba amma ba barazana bace yake, gaskiyace ya fada.

 

Shugaban yace haramtacciyar kungiyar ‘yan ta’adda ta IPOB suna amfani da makamai wajan kai hare-hare. Yace dan hakane suma dolene su nuna musu karfi, kuma haka dokar take a ko ina a Duniya.

 

Shugaban yace ana amfani da Shafin sada zumunta wajan aikata abubuwan da basu kamata ba, inda yace misali shine kisan da wani mutum yayi a masallacin kasar New Zealand.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *