fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Daliba ta fadi ta suma bayan jin cewa cutar Kanjamau ta kashe malaminta

Wata daliba a jami’a ta rika fadi tana suma bayan da ta samu labarin cewa cutar Kanjamau ta kashe malaminta.

 

Abokin karatunta ne ya bayyana haka inda yace ya rasa dalilin faruwar hakan.

“My female course mate fainted 3 times after she heard the news that our lecturer died of AIDs. I no understand why she faint”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *