fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Dalibai mata na Nuhu Bamalli Polytechnic da ‘yan Bindiga suka sace a Zaria

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wadannan ‘Yan Mata ‘Dalibbai A Mkarantar Nuhu Bamalli Dake Zaria.

A cikin daren jiya ne dai ‘yan bindiga suka kai mummunan hari a makarantar Nuhu Bamalli Polytechnic dake Zaria jihar Kaduna, inda suka tafi da dalibai da dama wadanda kawo yanzu ba a tantance yawan su ba.

Wadannan Dalibbai guda biyu suna daga cikin wadanda lamarin ya rutsa da su.

Ubangiji Allah ya fitar da su daga hannun wadannan miyagun ya’yan ba tare da sun cutar da su ba.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *