fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Dalibai sun koka a Kano inda sukace sun kasa duba Jarabawar NECO saboda bashin da ake bin jihar

Wasu dalibai a jihar Kano sun koka da cewa, sun kasa duba sakamakon jarabawarsu saboda Gwamnatin jihar bata biya kudin jarabawarba.

 

Daliban sun koka da cewa, wasu daga cikin abokan karatunsu da suka samu cire jarabawar tasu sun samu shiga jami’a suna ci gaba da karatu.

 

Amma su suna fuskantar barazanar zaman gida.

 

Hakanan wasu iyayen daliban sun koka kan wannan lamari a hirar da Daily Trust ta yi dasu.

 

“Imagine losing admission in our own state universities and this is due to failure of our state government to pay NECO. This is on imaginable,” one of the affected students said.

An dai kasa jin ta bakin gwamnati kan lamarin.

“The school I applied for will close their portal tomorrow (Friday) for post UTME and yet I didn’t get my result. I don’t know what to do and there is nothing they can do for me without that result. I honestly feel like giving up,” another student said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *