fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Daliban jami’ar Jihar Katsina 3 sun mutu a Mummunan hadarin Mota

Daliban jami’ar jihar Katsina, UMYUK 3 sun mutu a Mummunan hadarin mota da ya rutsa dasu akan hanyarsu ta komawa gida bayan sun kammala jarabawa.

 

Lamarin ya farune a tsakanin Titin Katsina zuwa Dutsimma a ranar Tatala, 20 ga watan Afrilu.

 

Mataimakin Shugaban Kungiyar daliban makarantar, Umar Ahmad ya tabbatar da fauwa lamarin inda yace dalibai 2 sun jikkata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *