fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Dalibin jami’ar FUTMINNA da ya kammala makaranta, yace da satar Amsa yaci jarabawarsa

Dalibin jami’ar FUTMINNA dake jihar Naija ya dauki hankula bayan da ya ce da satar jarabawa ya kammala karatu.

 

Ya rubuta hakane a gaban rigarsa da yayi bikin kammala jami’ar da ita.

 

Hakan na zuwane bayan da dalibar jami’ar UNIBEN, Peace Ufuoma ta bayyana cewa, da satar jarabawa ta kammala makaranta.

 

Saidai ita nata ya zama matsala dan hukumar makarantar tace ta fara bincike dan gano gaskiyar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *