fbpx
Friday, April 23
Shadow

Dalilin da ya sa na zabi a Dubani a Asibitin Najeriya maimakon fita kasar waje>>A’isha Buhari

Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana dalilin da yasa ta ki amincewa a fitar da ita kasar waje, ta zabi a duba ta a Asibiti me Zaman kansa a Abuja.

 

Me baiwa Shugaban kasa shawara akan harkokin Mata, Daji Sani ce ta Rubuta Litttafin inda kuma ta bayyana cewa daya daga cikin abinda ya dauki hankula akan matar Shugaban kasar shine maganar da ta yi kan inganta kiwon Lafiya.

 

Tace a 9 ga watan October na shekarar 2017 Hajiya A’isha Buhari ta yi magama kan yanda ta yi fama da rashin lafiya inda aka bata shawarar fita zuwa landan a dubata amma ta kiya.

 

Tace ta je Asibitin dake cikin fadar Shugaban kasar amma ta tarar baya aiki yanda ya kamata, dole ta nemi asibiti me zaman kansa aka dubata.

 

“Unfortunately, the State House clinic at Aso Rock, had not been functioning efficiently to provide needed medical services to the first family and other government functionaries.

“It was on this note that she condemned the management of the clinic, adding that the health centre did not have the facilities to treat patients. According to her, she had to visit a private clinic after she discovered that the x-ray machine of the State House clinic was not working. She has been consistent in warning politicians against politicizing the issues of health and women empowerment.”

Aisha’s husband is currently receiving medical treatment in London.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *