fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Dalilin da yasa Gwamnonin PDP suka ki goyon bayan Jonathan a 2015>>Tsohon Gwamnan Naija

Tsohon gwamna Naija, Babangida Aliyu ya bayyana cewa, Dalilin da yasa Gwamnonin PDP a Arewa suka ki goyon bayan Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan yazarce Shine ya karya Alkawari.

 

Yace a lokacin da marigayi, Tsohon Shugaban kasa, Umar Musa ‘Yar Adu’a ya rasu sun goyi bayan Jonathan.

 

Yace amma ya musu Alkawarin zangon mulki daya kawai zaiyi, yace amma kwatsam sai suka ji cewa yana son yin tazarce, yace da suka duba sai suka ga cewa za’a Kwari Arewa, dan hakane suka ce basu yadda ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *