fbpx
Friday, May 14
Shadow

Dalilin da yasa muka ki Goyon bayan Shugaba Buhari ya fito Fili>>Afenifere

Kungiyar Kare muradun yarbawa ta Afenifere ta bayyana cewa yanzu dalilinta na kin goyon bayan Shugaba Buhari a zabukan shekarar 2015 da 2019 ya fito fili.

 

Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin Shugabanta Cheif Reuben Fasoranti. Yace gwamnatin Buhari na cike da rashawa da cin hanci da nuna bangaranci da ga rashin tsaro.

 

Ya bayyana hakane a yayin taron kungiyar na murnar cika shekaru 70 da aka yi a jihar Ondo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *