fbpx
Friday, May 14
Shadow

Dalilin da yasa muka kora matasa 45 da suka zo jiharmu daga Arewa Zuwa juhohinsu>>Gwamna Ondo

Gwamnan Jihar Ondo,Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa sun mayar da matasa sama da 40 da suka shuga jihar su gidajensu saboda zasu iya zama barazanar tsaro.

 

Amotekun ne suka kama matasan bayan da aka tambayesu inda zasu amma suka kasa cikakkiyar bayani.

 

Matasan sun fito daga jihohin Jigawa, Kano da sauransu. Da bincike yayi tsanani an gano cewa wani mutum ne ya dauko su da sunan za’a basu horo, su rika yin gadin wasu bututub man. An yi nasarar kama mutumin inda shima yace yana karkashin wata kungiyace me zaman kanta, shima me kungiyar da aka yi bincike an gano yana rike a hannun ‘yansanda a jihar Delta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *