fbpx
Friday, May 14
Shadow

Dalilin da yasa na daina tattaunawa da yan bindinga – Sheikh Gumi

Babban malamin addinin Islama da ke zaune a Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce ya daina tattaunawa da ‘yan bindigar da ke addabar jihar saboda gwamnatin jihar ba ta da sha’awar yin hakan.

Da yake magana da manema labarai a ranar Alhamis, mai taimaka wa Sheikh Gumi kan harkokin yada labarai, Salisu Hassan, ya ce malamin ya dakatar da shirinsa na tattaunawa da yan bindingar domin mutunta shawarar da gwamnatin jihar ta yanke, amma badan gudun wani abu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *