fbpx
Monday, September 27
Shadow

Dama can banda lafiya>>Ministan Lantarki yayi magana kan rahoton cewa ya yanke jiki ya fadi bayan an saukeshi

Tsohon Ministan wutar Lantarki,  Injiniya Sale Mamman ya musanta Rahotannin dake cewa ya yanke jiki ya fadi bayan da aka sanar dashi cewa shugaba Buhari ya saukeshi daga mukaminshi.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da BBChausa.

 

Yace dama can bashi da lafiya dan ko Ofis bai je ba, inda ya kara da cewa ranar Laraba da Alhamis ya je ya ga Likita kuma ya bashi shawarar ya huta.

 

Yace amma ba wai yanke jiki yayi ya fadi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *