fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Dama kamar yanda suka tsayar da Twitter haka suka tsayar da Satar Mutane>>DJ Abba

Gauraron mawakin Gambara, DJ Abba yayi fatan cewa dama kamar yanda Gwamnati ta tsayar da Amfani da Twitter haka ta tsayar da Satar Mutane dan kudin fansa.

 

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta.

 

Gwamnatin tarayya tace ta dakatar da Shafin two saboda yanda ake amfani dashi wajan ayyukan da basu dace ba na tada zaune tsaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *