fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Dan ajin sakandare ya mutu yayin fada akan Budurwa

Wani matashi dan aji 4 na sakandare ya mutu bayan da aka caka masa wuka saboda fada akan Budurwa.

 

Wanda dai ya caka masa wukar ba’a kai ga tantance ko wanene ba amma an garzaya dashi Asibiti, saidai kamin aje ya mutu a hanya.

 

Lamarin ya farune a kasar Kenya inda gidan talabijin na kasar, K24TV ya bayyana cewa, an kama wanda ake zargi kuma ana bincike akansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *