fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Dan Allah kada kuwa Shugaba Buhari ihun bama so idan ya zo>>Gwamna Zulum ya roki matasan Borno

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya roki matasan jihar Borno kada suwa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ihun bama so idan ya ka ziyara jihar.

 

Shugaba Buhari na shirin kai ziyarar aiki jihar ta Borno a gobe, Alhamis idan Allah ya kaimu.

 

A ziyararsa ta karshe da ya kai jihar, matasan jihar sun rika masa Ihu  bama so, wanda ya watsu sosai a shafukan sada zumunta.

 

Gwamna Zulum a cikin jawabin da yawa al’ummar Jihar sa da ta gidan talabijin yace Shugaba Buhari na son jihar Borno kuma yasa a rika tallafawa ‘yan Gudun Hijira da Abinci.

 

Yace bisa wannan dalili da kuma son ganin zaman lafiya ya dawo Borno na shugaban kasar, kamata yayi a fito a masa tarbar karamci irin wadda aka san mutanen Borno da ita.

President Buhari has since directed the Nigerian Customs, the Northeast Development Commission and the National Emergency Management Agency, to always support our IDPs with food intervention. A large amount of the food items we share to IDPs through Buhari’s intervention,” Zulu’s said.

“President Buhari is concerned about our humanitarian situation and he is sincerely committed to finding peace in Borno. This is why he is visiting us on Thursday. I most respectfully invite and urge all of us, to come out and honour a President, whose love for Borno has been so obvious.

“I urge us to demonstrate Borno’s creed of hospitality. Borno is known with the culture of dignity, the culture of respect and the culture of honoring our guests. Let us once again, show the Borno in all of us, as we host our President.

“Buhari dearly loves Borno and he does so, with purity of intention, with purity of love, purity of compassion, and the purity of hope for a safer and greater Borno State. I thank you all, as I look forward to our communal hospitality, as we host our President on Thursday, insha’Allah.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *