fbpx
Friday, April 23
Shadow

Dan Allah karka Koma APC, Gwamnonin PDP suka roki Gwamna Matawalle

Gwamnonin PDP 6 sun roki Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle da cewa kada ya koma jam’iyyar APC.

 

Sun bayyana hakane a ganawarsu dashi a ziyarr da suka kai da jaje kan gobara babbar kasuwar Jihar.

 

Gwamnonin sune, Seyi Makinde na Oyo, Ahmadu Fintiri na Adamawa, Nyesome Wike na Rivers, Darius Ishaku na Taraba, Aminu Waziri Tambuwal na Sokoto, Bala Muhammad na jihar Bauchi.

 

Da yake magana yayin ziyarar, Gwamna Wike yace kada Gwamna Matawalle ya yadda da yaudarar APC ko kuma su yi amfani da matsalar tsaro da jihar ke fama da ita, yace matsalar na nan tun kamin zuwansa.

 

A nasa bangaren, Gwamna Matawalle ya bayyana godiyarsa da ziyarar inda kuka ya nuna rashin jin dadinsa da Watsi da Gwamnonin PDP suka yi dashi, yace duk dan da uwarsa ta yi watsi dashi a Titi to akwai yiyuwar ya karbi abincin bara.

 

Speaking during the visit, Wike expressed surprise about why members of the APC members wanted Matawalle to join their party after intimidating him on several occasions.

“I can’t understand why a party which declared Zamfara a no-fly zone is coming to woo the governor,” he said.

He advised Matawalle not to lose sleep because of insecurity, adding that the situation has been in existence even before the governor took over the affairs of the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *