fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Dan Allah ku gaya masa ya daina bleaching – Sakon Mabiya Shafin Fim Magazine zuwa ga Shuaibu Lilisco

Wasu mabiya shafin Fim Magazine a facebook, sun caccaki Shuaibu Lilisco bayan da suka ga wani hotonsa da aka saka a shafin.

A hoton fuskar sa fara ce kal amma hannuwansa bake ne.

Wasu da dama sun roki da a gaya masa ya daina bleaching domin hakan bai dace da shi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *