fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Dan gidan Gwamna Ganduje ya kammala karatu a jami’ar kasar Ingila

Dan gidan gwamnan jijar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, watau Muhammad Umar ya kammala karatun digiri a jami’ar Regent ta kasar Ingila.

 

Gwamna Ganduje da iyalansa sun halarci wajan bikin yayeshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *