fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Dan IPOB da aka kama ya tona Asirin inda suke samun kudi da Tsafin dake basu kariya

Dan IPOB daya da shi kadai ne ya tsira tsakanin wanda suka kaiwa hukumar ‘yansandan jihar hari ya bayyana cewa daga kasar wajene ake kawo musu kudi.

 

Ya kuma bayyana cewa, wani matsafi ne daga Aguleri ta jihar Anambra ke basu sa’a.

 

Ya bayyana hakane yayin da aka gabatar dashi gaban ‘yansanda tare da gawarwakin abokan ta’asarsa da aka kashe. Ya kuma kara da cewa suna kashe ‘yansanda ne dan samun makaman da zasu yi yaki.

How he was arrested he said: “Policemen got me when we came out as early as 4am to attack Owerri, we are more than 7 in number, coming to attack and five of us were killed by the police I am the only person that survived. I want to tell you that in our camp is only dragon that wears military uniform and our charms are prepared at Aguleri in Anambra state. My arrest is in God’s time everything that happens is according to God’s wish.”

When asked how they get their sponsorship, he said: “It our people from abroad that send money to us through Dragon, it is dragon that will go and collect the money and bring it for our feeding and other of our needs.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *