fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Dan majalisar wakilai ya canja Sheka daga ADC ziwa APC

Dan majalisar Wakilai, Peter Makinde ya canja sheka daga ADC zuwa APC a yau Talata.

 

Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila ne ya sanar da canja Shekar ta Peter a zaman Majalisar na yau.

 

Makinde yace matsalar rikicin Shugabanci ne da ya sarke jam’iyyar sa yasa ya canja sheka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *