fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Dan mata sun yi kwalliya ba zunubi bane, ina son inga mace da Jigida>>Fasto

Wani Fasto ya bayyana cewa, Yana son ya ga mace da jigida da kuma sarkar kafa da ‘yan Kunne.

 

Ya bayyana hakane shafinsa na sada zumunta inda yace, dan mata sun yi kwalliya sun fito da kyau, ba laifi bane.

 

Yacw matan su ci gaba da kwalliya suna kece raini.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *