fbpx
Monday, November 29
Shadow

Dan shekara 71 ya mutu yana lalata da karuwa

 

Wani tsoho dan shekaru 71 ya mutu yana tsaka da lalata da karuwa.

 

Lamarin ya farune a Ogijo dake karamar hukumar Shagamu ta jihar Ogun, ranar Litinin.

 

‘Yansanda dai sun dauke gawarshi da kama karuwar da yayi lalata da ita sannan kuma an fara neman danginsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *