fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Dan shekaru 3 dake cikin daliban Islamiya da ‘yan Bindiga suka sace a Naija ya rasu

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un.

 

Yaro dan shekaru 3 dake cikin daliban Islamiya da ‘yan Bindiga suka sace a Tegina na jihar Naija ya rasu.

 

An dai gano gawar yaron ne nesa da makarantar kwanaki bayan sace su. Hakanan akwai iyaye mata 2 da suka rasu sanadiyyar sace ‘ya’yan nasu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *