fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Dan wasan Dortmund, Haaland ya taya musulmai murnar Sallah

Dan wasan kungiyar Borussia Dortmund Erling Braut haaland ya taya Musulmai barka da sallah.

 

Haaland ya sanar da hakane ta shafinsa na sada zumunta inda ya saka hoton me dauke da sakon.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *