fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Dan wasan India Sunil Chhetri ya wuce Messi ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan kwallaye na kasa

Tauraron dan wasan India Sunil Chhetri yayi nasarar cin kwallaye biyu a wasan cancantar buga gasar kofin Duniya da India ta lallasa Bangladesh daci 2-0 a Doha, inda wuce Messi ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan kwallaye na kasa a wannan zamanin bayan da kwallaye shi suka kai 74.

Cristiano Ronaldo ne kadai yafi dan wasan Indiyan mai shekaru 36 a cikin yan wasan wannan zamanin wanda shi yayi nasarar ciwa kasar sa ta Portugal kwallaye 103.

Dan wasan kasar UAE Ali Mabkhout shima yayi nasarar ciwa kasar tashi kwallon shi ta 73 a makon daya gabata a wasan su da malaisia, inda shi kuma Messi ya ciwa Argentina kwallon shi 72 a wasan su da Chile ranar alhamis data gabata.

 

Sunil Chhetri overtakes Lionel Messi with vital brace in India’s win over Bangladesh

India’s Sunil Chhetri, who struck a brace in his team’s 2-0 win over Bangladesh in Doha, overtook Argentina’s Lionel Messi on Monday to become the second-highest active international goalscorer with 74 goals.

The 36-year-old striker, who helped India register a first win in the FIFA 2022 World Cup qualifiers, is only behind Portugal’s Cristiano Ronaldo (103) in the active international goalscorer list.

UAE’s Ali Mabkhout took his tally to 73 after scoring against Malaysia last week. On the other hand, Messi scored his 72nd international goal against Chile last Thursday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *