fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Dan wasan Najeriya a gasar Olympic da ya kai zagayen karshe yace rigar wasa daya gareshi

Dan wasan Najeriya,  me cilla abubuwan nauyi a gasar Olympic, Chukwuebuka Enekwechi ya koka da cewa rigar wasa daya gareshi.

 

Hakan na zuwane yayin da ya kai zagaye na karshe a gasar, ya nuna bidiyon yanda yake wanke rigar tasa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *