fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Dan wasan Tottenham Matt Doherty ya bayyana cewa yan wasan kungiyar sun bayar da gudun mawa wurin korar Jose Mourinho

Tottenham ta kori kocinta dan kasar Portugal Mourinho bayan watanni 17 yana horas da ita, inda kungiyar ta kasance ta bakwai a teburin Firimiya wannan kakar kuma Dinamo Zagreb ta cire ta a gasar Europa League.

An tambaya dan wasan kungiyar na baya Doherty cewa shin sakacin Mourinho ne yasa aka kore shi, sai yace watanni 18 kacal Mourinho ya horas da Tottenham, da ace shekaru uku ne ko udu da sai ace hakan amma yan wasan kungiyar basa bashi sakamako mai kyau a wasanni.

Matt Doherty ya kara da cewa manaja a koda yaushe shine yake sanadiyar rasa aikin sa, amma a matsayin su na yan wasa sun kasa bashi sakamako mai kyau wanda kuma hakan abin kunya ne a gare shi saboda yana daya daga cikin gwarazan kocawa a tarihi.

Matt Doherty: Tottenham players partly responsible for Jose Mourinho exit

Spurs parted company with the Portuguese in April just 17 months after his appointment, with the club lying in seventh place in the Premier League table having been dumped out of the Europa League by Dinamo Zagreb.

But asked if the manager’s demise had been a case of burnout, full-back Doherty said: “He was only there for 18 months. If it was three or four years, it could be a different conversation, but we just weren’t getting the results for him.

“The manager is always the one to lose his job, but as players, we were the ones on the pitch and we weren’t able to get the results for him, which was a shame because he’s one of the best managers ever.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *