fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Dangote na sayar da Siminti Akan Naira 1,150 a kasar Zambia, yayin da a Najeriya Najeriya yake sayar dashi sama da Naira Dubu 3

Wani Rahoto da Zambia Reports ta ruwaito ya bayyana cewa, Dangote na sayar da jakar Sumunti akan kudin kasar, watau Kwatcha 55 zuwa 100.

 

Wannan yayi daidai da kwatankwacin Naira 1,150 zuwa 2,000  Najeriya kuwa ana sayar da Sumunti sama da Naira dubu 3.

 

Rahoton yace an hukunta kamfanoni da dama a kasar saboda kara farashi sama da wanda Gwamnati ta amince dashi amma Dangoten ya tsira.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *