fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Dangote ya kara Kudancewa har yanzu shine ya fi kowa kudi a Africa

Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya kara kudancewa. Jaridar dake wallafa labaran masu kudi ta Forbes ce ta tabbatar da hakan a wata sanarwa data fitar.

 

Tace a yanzu Dangote na da Dala Biliyan 11.5 yayin da a shekarar 2020 yake da Dala Biliyan 8.3.

 

Har yanzu dai, Dangote bai dawo da kudinsa na shekarar 2018 ba inda ya samu Dala Biliyan 14.1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *