fbpx
Monday, September 27
Shadow

Dansanda ya kashe Abokin aikinsa a Kano

Dansanda Ya’u Yakubu ya harbe abokin aikinsa , Basharu Alhassan a yayin da fada ya kaure tsakaninsu a jihar Kano.

 

Lamarin ya farune a karamar hukumar Warawa ta jihar.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Haruna Abdullahi Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya’u ya kashe Alhassan bayan da ya masa dariya saboda an canja masa wajan aiki.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar ya bayar da umarnin yin bincike me tsauri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *