fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Dansandan Najeriya ya kashe kansa

Dansandan ya dirkawa kansa Harsashine ya mutu a yayin da yake gadin wani Otal a jihar Abia.

 

Sunansa Ochofie Ijimbile. Suna tare da abokin aikinsa, sai abokin aikin yace masa zai je ya watsa ruwa. Koda ya dawo sai gawarsa ya gani.

 

Dansandan dan Asalin jihar Benue ne, kuma ya shafe kusan shekaru 16 yana aiki da hukumar. Ya mutu ya bar matarsa da yara.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *