fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

David Alaba zai koma Real Madrid da kwantirakin shekaru biyar daga Bayern Munich a wannan kakar

Har yanzu David Alaba bai sabunta kwantirakin shi ba kuma ana sa ran a cikin makonnin masu zuwa Munich da Madrid zasu sanar da komawar dan wasan gasar La Liga.

 

Dan wasan kasar Austrian mai shekaru 28 ya bayyana a watan febrairu cewa zai bar Munich a karshen wannan kakar idan kwantirakin shi ya kare bayan ya shafe shekaru 13 a Bayern.

 

Bayern Munich ta yiwa Alaba tayin kwantiraki mai tsoka wanda zata ringa biyan shi yuro miliyan 13 a kowace shekara amma dan wasan yaki amincewa da sabunta kwantirakin nashi.

 

David Alaba ya lashe kofunan Bundesliga da Champions League biyu a shekaru 13 daya shafe a kungiyar, kuma ya taimakawa mata ta lashe kofin duniya na kungiyoyi a watan febrairu wanda yasa tawagar Hens-Flick ta lashe kofunan shida a cikin watanni kasa da 9.

David Alaba: Bayern Munich defender to join Real Madrid on five-year deal this summer

 

The Austria international is yet to sign a contract but the move is expected to be announced by both clubs in the coming weeks.

 

Alaba had announced in a press conference in February he would be calling time on his 13-year stay in Munich in the summer and leave as a free agent.

 

Bayern had offered Alaba multiple contract extensions, including a £13m-a-year deal which was rejected, but talks ceased in November.

 

Alaba’s 13-year association with Bayern has so far seen him claim nine Bundesliga titles and two Champions League crowns, and he also helped them win the Club World Cup in February, to earn Hansi Flick’s side their sixth trophy in less than nine months.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *