fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Dawowar coronavirus zagaye na 3, Gwamnatin tarayya ta saka Jihohi Kaduna, Kano, da wasu 5 karkashin shirin kota kwana

Fargabar yaduwar coronavirus a karo na 3 ya sanya gwamnatin tarayya ta saka jihohin Najeriya 5 ciki hadda babban birnin tarayya Abuja cikin shirin Ko ta kwana.

 

Jihohin da aka saka sune, Kano, Kaduna, Filato, Legas, Oyo da Rivers, sai kuma babban birnin tarayya Abuja.

 

Sanarwar da ta samu saka hannun sakataren Gwamnatin tarayya kuma shugaban kwamitin Gwamnatin tarayya dake yaki da cutar, Boss Mustapha, ta bayyana cewa, saidai an nemi Sauran jihohi da suma su dauki tsauraran matakan yaki da cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *