fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Daya daga cikin manyan jami’an gwamnatin shugaba Buhari yayi barazanar yin Murabus

Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrashid Bawa yayi barazanar cewa zai iya ajiye aikinsa idan aka tursasashi sai yayi abinda ya sabawa doka.

 

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a gidan talabijin na kasa, watau, NTA.

 

Yace a Najeriya kawai mutane da sunga me kudi sai su yi ta binsa, ba’a tunanin ina ya samo kudin, yace suna kokarin hada kai da shuwagabannin al’umma dana addinai wajan yaki da rashawa da cin hanci.

 

Ya bayar da tabbacin cewa, EFCC a karkashinsa zata zama me aiki da doka da oda kuma idan aka yi yunkurin tursasashi ya yi abinda bai dace ba to zai ajiye mukaminsa ne kawai.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda EFCC ta kama wasu ‘yan damfara

 

“We need to change our attitudes in Nigeria,” Bawa was quoted to have said.

“We are in the habit of worshipping people that have money in the society, but never bother to ask questions about their source of income. In winning the fight against corruption, we are engaging all stakeholders including religious leaders, community leaders and others.

“We are going to embark on massive public enlightenment to sensitise people on the need to shun corruption in all its forms.”

The EFCC boss continued, “I will continue to do what is right.

“The Commission under my watch will continue to abide by the rule of law. If anybody asks me to do anything contrary to my conscience or against the rule of law, I will resign my appointment.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *