fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Dembele ya taimakawa Barcelona ana daf da tashi wasa ta doke Valladolid daci 1-0 a gasar La Liga

Ousmane Dembele ya taimakawa kungiyar Barcelona a minti na 90 ta doke Real Valladolid daci 1-0 a daren litinin a filin Camp Nou.

 

Yayin da kiris ya rage Barcelona ta barar da babbar damar data samu bayan Atletico ta fadi wasa da Sevilla a karshen makon daya gabata.

 

Amma tauraron dan wasanta na kasar Faransa Dembele yaci mata kwallo ana daf da tashi wasa wanda hakan yasa yanzu tazarar maki daya ne tal tsakanin tada Atletico a saman teburin La Liga gami da wasanta na El Classico da Real Madrid ranar sati.

Dembele saves Barcelona in the 90th minute

Ousmane Dembele scored in the 90th minute to lift Barcelona to a 1-0 victory against a valiant Real Valladolid side on Monday night at the Camp Nou.

 

It looked as if the Catalan club were going to fail to take advantage of Atletico Madrid‘s stumble against Sevilla over the weekend, but the Frenchman struck in the waning moments to bring Barcelona to within a point of the league leaders with El Clasico against Real Madrid next on the docket.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *