fbpx
Friday, January 21
Shadow

Direban matata namiji ne amma yanzu na daukar mata direba mace dan kaucewa nuna kyamar jinsi>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayana cewa shi dan kare hakkin bil’adama ne kuma baya son nuna kyamar jinsi.

 

Yace a baya, direban matarsa Namiji ne amma a yanzu ya daukar mata ta mace dan kaucewa nuna kyamar jinsi.

 

Sanata Sani ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta.

My wife’s Driver is a male;so I just decided to employ a female driver.I’m a Civil Rights activist who doesn’t believe in gender discrimination in Workplaces.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *