fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Diyar Ministan kwadago, Marilyn Azuka Ngige ta zama likita a asibiti koyarwa ta jami’ar Legas

A ranar Jumm’a 10 ga watan Satumba akayi bikin kaddamar da sabin likitoci a dakin taro dake Asibitin Koyawarwa ta Jami’ar Jihar Legas (LUTH).

Dakta Chris Ngige da matarsa Evelyn Ngige sun halarci taron a madadin diyarsu Marilyn Ngige.

Chris Ngige bayan wannan diyar tasa, yana diya biyu dake karatun likitanci. Daya mai suna Dakta Raphael Ngige ya kammala karatunsa shekarar da ta gabata a Jami’ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu (COOU), yayin da a halin yanzu daya yake karatun a Jami’ar Jihar Anambra, kuma bada jimawa ba zai kammala.

Kalli wasu hotunan a kasa:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *