fbpx
Thursday, December 2
Shadow

DJ_Abba ya saki dandanon Sabuwar wakarshi ta Geng Geng Geng

Tauraron mawaki, DJ Abba ya saki dandanon wakarshi ta Geng Geng Geng a shafinshi na sada zumunta kuma ga dukkan alama tuni wakar ta fara daukar hankulan musamman matasa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ga dandanon bidiyon wakar a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *